Birnin Legas ya zama daban, kacaniya da hayaniyar da aka san birnin kasuwancin na Najeriya da su sun ragu saboda cire tallafin man fetur. Tun daga watan Yuni, farashin man fetur ya ninka sau uku, abin ...